The information was shared in Hausa by a social media user.
Boko Haram last week attacked Bosso,a town that borders Niger and Nigeria and killed a soldier and other civilians.
Troops have stormed the area and beefed up security.Pictured above is one of the killed soldiers being laid to rest.
Read the Hausa narration below…..
Sojojin Chadi Da Nijar Sun Kwato Garin Bosso Daga Hannun ‘Yan Boko Haram
Yanzu haka sojojin Chadi da ba Nijar sun kwato garin Bosso wanda ke iyakar jamhuriyyar Niger da Nijeriya daga wurin ‘yan Boko Haram, bayan sun fafata.
A makon da ya gabata ne dai ‘yan Boko Haram din suka kwace garin bayan sun kai farmaki, inda har suka kashe jami’an tsaro da jama’an gari.
Sojojin wadanda sun kai kimanin dubu biyu, yanzu haka sun mamaye garin na Bosso don ganin tsaro ya dawo garin.
No comments:
Post a Comment